24-10-1907
C. Temple, ESQ, Razdant Sokoto Province
Sokoto.
Kamar yadda na rubuto maka a TELEGIRAM dina mai Lamba 2035 da kuma amsar da kabani wacce ke dauke da zancen Takardar Nadin Sarkin Hadejia, ina mai rubuta maka fassarar wannan Takarda izuwa Harshen Turanci.
Sabon Sarkin shine da aka Nada shine Haruna dan Sarki Muhammadu dan Sarki Buhari. Shi Sarki Muhammadu shine wanda yaki yarda damu, kuma ya yaki Sojojin Sarkin Ingila.
Shine kuma wanda aka kashe lokacin ana yakin. Ya yinda za'a mikawa wannan sabon Sarki Takardar Nadin sa CAPT. HCB PHILISPS yayi masa bayanin dokokinmu dalla-dalla wanda ke kunshe a cikin ta a bai yane da manya-manya Hakiman sa da Bayinsa da Barorinsa da sauran jama'ar gari.
Acting Secretary.
The Scretary
Zungeru 24th Oct. 1907.
This comment has been removed by the author.
ReplyDeleteThis is serious.
ReplyDelete