Hakiman kasar Hadejia a 1972 gaba dayan su goma sha hudu (14) ne, bakwai (7) a cikin gari, guda Takwas (8) Masu k'asa
- HAKIMAI 'YAN MAJALISA
1. GALADIMA ALH. YUSUFU
2. DAN IYA ABDULKADIR MAIDUGU
3. MADAKI MUHAMMADU GAUYAMA
4. TURAKI ALH. ADAMU SADAU
5. DAN BURAN MUHAMMADU HURDI
6. TAFIDAN HADEJIA ADULKADIR MAIGARI
7. DAN LAWAN ALH. ABUBAKAR
- HAKIMAI MASU K'ASA
1. SARKIN AREWA ALH. USMAN ABUBAKAR (BIRNIWA)
2. SARKIN DAWAKI ALH. DAUDA USMAN (KIRI-KASAMMA)
3. SARKIN BAI MUHAMMADU BASHARI (GURI)
4. DOKAJI SALE KULIYA (MALAM-MADORI)
5. CHIROMA MUHAMMADU ABBAS (KAFIN-HAUSA)
7. ALH. MUHAMMADU UMARU SARKIN AUYO (AUYO)
8. WAMBAI MUHAMMADU (BULANGU)
No comments:
Post a Comment